send link to app

Kabiru Gombe


4.6 ( 9776 ratings )
Музика Стиль життя
Розробник: Abdulkarim Nasir
безкоштовно

KABIRU GOMBE

WAAZIN MALAM MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE

Manhajjar Sautus sunnah itace ta FARKO ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zakusamu lakcoci daga 01 zuwa 13.

Manhajjar Lakcoci Zafafa itace ta BIYU ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zakusamu lakcoci daga 14 zuwa 28.

Manhajjar Sautul Hikmah itace ta UKU ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zaku samu lakcoci daga 29 zuwa 45.

Manhajjar SUNNAH SAK BIDAH SAM itace ta HUDU ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zakusamu lakcoci daga 45 zuwa 64.

Manhajjar SUNNAH SAK BIDAH SAM itace ta BIYAR ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku. Acikinta zakusamu lakcoci daga 66 zuwa 89.

Sautus Sunnah, Kabiru Gombe, Waazi, waazi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, waazi da Hausa.

KARATUN MALAM MUHAMMADU KABEERU GOMBE.

Sunnah Sak bidia sam

Acikin wannan manhajja zaku samu waazuzzuka ko waazozi kamar haka:

66. Alhakumu : Malam sheikh Kabiru Gombe mp3

67. Alaba Rago Lagos Malam kabiru Gombe harshen Hausa mp3.

68. Tarbiyyar Uwa : malam kabiru gombe mp3

69. Waazin iLLeLa karatun malam kabiru Gombe

70. iLLoLin Jahilci audio malam kabiru Gombe.

71. Zumunci : Malam kabiru Gombe mp3

72. Madinah Gausi

73. Mummunar Cikawa

74. Kallon Fina Finai Kabiru Gombe

75. Sheikh kabiru Gombe Ku kill ace matanku

76. Waye me sallah Malam Kabiru Gombe

77. Yan shia

78. Sufayen Da Dana Yanzu

79. Sunnah SAK

80. Tafarkin magabata

81. Kan Giwa Jihar Kebbi

82. Waazin Jihar Kano 2017

83. Bauchi Masjid Sautus Sunnah

84. Waazi Jihar Kano 2015

85. Lagos 2016 waazi

86. Waazin Lagos 31 Oct 2016

87. Lagos Agege waazi

88. Waazin Zamfara 2016

89. Wuce Gona Da Iri


SHEIKH MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE

Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe.

wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne. Sheikh kabiru gombe hudubah

SHEIKH MUHAMMAD KABIRU GOMBE

Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe (Daga Alaramma Usman Birnin Kebbi) :

Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, an haifi malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe.

Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu haddar AL-QURANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe.

Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai waazi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da waazin sa.

Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya waazi ba, yana taba kasuwanci sannan babban Manomi ne. Malam yana da mata hudu da yara da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya kaga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa.

Allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka, ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da wanda muke karantarwa. Amin.

Akwai sauran manhajjoji masu zuwa in saha Allahu da zasu kawo muku wadannan lakcoci :

Waye Mai Sallah - Sheikh Kabiru Gombe Mp3
ILLar Zina Kan Jamaa - Sheikh Kabiru Gombe
ILLar Shaye-Shaye - Sheikh Kabiru Gombe Mp3
Sunnah Sak Bidia Sam - Sheikh Kabiru Gombe
Illar Shia A Jiya - Sheikh Kabiru Gombe
Su Waye Masu Amana - Sheikh Kabir Gombe
Mutuwa Da Zaman Kabari -Sheikh Kabir Gombe
Riba da Illolinta - Sheikh Kabiru Gombe
Anfake Da Guzuma an Harbi Karsana - Gombe